iqna

IQNA

karatun kur’ani mai tsarki
Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da shararrun makaranta kur'ani biyu aga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486531    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) makarancin kur'ani dan kasar Masar Mahmud Shuhat Anwar ya gabatar da karatun kur'ani a babban dakin taro na Opera a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3485849    Ranar Watsawa : 2021/04/26

Tehran (IQNA) Anwar Shuhat Anwar a yayin wata tilawa da ya yi a Husainiyar Kermansha a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485635    Ranar Watsawa : 2021/02/09

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur’ani Rafe Al-amiri ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarki aya ta 73 a cikin surat Zumar ga ruhin Sulaimani da Muhandis.
Lambar Labari: 3485520    Ranar Watsawa : 2021/01/03

Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa sheikh Nurain Muhamma Sadiq fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Sudan rasuwa.
Lambar Labari: 3485343    Ranar Watsawa : 2020/11/07

Tehran (IQNA) marigayi Abdulbasit dai ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarki a  kasashen duniya daban-daban, amma wannan a kasar Yemen ne.
Lambar Labari: 3485054    Ranar Watsawa : 2020/08/04

Tehran (IQNA) Muhammad El-neny fitaccen dan wasan kwallon kafa na kungiyar Arsenal ya saka karatun kur’ani mai tsarki a motarsa yana saurare.
Lambar Labari: 3484872    Ranar Watsawa : 2020/06/07

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na jarabawar hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3484054    Ranar Watsawa : 2019/09/15

Bangaren kasa da kasa, an kafa wasu wurare na musamman a kan hanyoyin isa birnin karala na karatun kur’ani mai tsarki daga a kan hanyoyin Najaf da Babul.
Lambar Labari: 3482063    Ranar Watsawa : 2017/11/03

Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka bude taron gasar kur’ani mai tsarki ta duniya karo na hamsin da tara.
Lambar Labari: 3481516    Ranar Watsawa : 2017/05/15

Bangaren kasa da kasam an gudanar da wani shiri wanda ya hada fitattun makaranta kur’ani mai tsarki da suka shahara a duniya a gidan radio a Masar.
Lambar Labari: 3481046    Ranar Watsawa : 2016/12/18